速報APP / 新聞與雜誌 / Labaran Najeriya HAUSA: Legit.ng NAIJ Ni

Labaran Najeriya HAUSA: Legit.ng NAIJ Ni

價格:免費

更新日期:2019-08-01

檔案大小:11M

目前版本:1.0.14

版本需求:Android 4.0.3 以上版本

官方網站:https://hausa.naija.ng/

Email:newssupport@gen.tech

聯絡地址:Unit No: 3O-01-2951, Jewellery & Gemplex 3, Plot No: DMCC-PH2- J&GPlexS, Jewellery & Gemplex, Dubai, United Arab Emirates

Labaran Najeriya HAUSA: Legit.ng NAIJ Nigeria News(圖1)-速報App

⭐️ Manhajar Labaran Legit.ng (NAIJ.com) shine mafi saukin amfanin. karanta labaran Najeriya da Duniya, kuma mafi saukin data.

⭐️ Legit.ng - Jaridan yanar gizo na daya a Najeriya. Legig.ng shafin labaran zamani ne a Najeriya. Mun samar da ita ne domin zaba muku sahihan labarai masu kayatarwa, nishadantarwa, da kuma amfanarwa. Legit.ng na kan gaba wajan sama muku labarai.

⭐️ A watan oktoban 2018, NAIJ.com ta koma Legit.ng. Babban manufar NAIJ.com tun farko shine kare jama’a daga jabun labarai, saboda haka, wannan sabon suna zai haskaka hakan. Muna tantance labarai kafin wallafawa domin kare yada labarai maras inganci. Da wannan sabuwar suna, komai zai kara inganci har da saukin karantasu. Saukar da manhajar Legit.ng domin tabbatar da hakan.

⭐️ A Legit.ng (NAIJ.com) za ku iya karanta:

Labaran Najeriya HAUSA: Legit.ng NAIJ Nigeria News(圖2)-速報App

. Labaran duniya;

. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki;

. Labarun Siyasa;

. Labarun Wasanni da Kwallon kafa;

Labaran Najeriya HAUSA: Legit.ng NAIJ Nigeria News(圖3)-速報App

. Labaran Shakatawa;

. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna;

. Hira da jarumai;

. Labaran dukkan abubuwan da ke faruwa;

Labaran Najeriya HAUSA: Legit.ng NAIJ Nigeria News(圖4)-速報App

. Binciken yan jarida mai zurfi.

⭐ Ku yi amfani da manhajar labaranmu, Za ku iya karanta labarai ba tare da yanar gizo ba, za ku samu sanarwa idan labari mai dumi ya fito, za ku iya ajiye labarin da kuke bukata anjima, za ku iya musharaka cikin tattaunawa da jama'a, za ku iya aikawa yan uwa da abokan arziki. Kasance cikin jama'ar Legit.ng (NAIJ.com).

⭐ Za muyi farin cikin jin ra'ayoyinku da shawarwari domin inganta wannan manhaja. Ku tuntubemu a newssupport@gen.tech

Labaran Najeriya HAUSA: Legit.ng NAIJ Nigeria News(圖5)-速報App